fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Bidiyo Da Duminsa: A yau Juma’a Sojojin Yahudawan Isra’ila sun sake Afkawa Falasdinawa a masallacin Al’aqsa duk da Azumin watan Ramadana

A yau, Juma’a, sojojin kasar Isra’ila sun sake afakawa Falasdinawa masu ibada a masallacin al Al’aqsa.

 

Sojojin sun shiga farfajiyar masallacin inda su kuma matasan falasdinawan suka fara jifarsu da duwatsu.

 

Wakilin AFP ya dauko hotunan yanda lamarin ya kasance.

Kalli bidiyon faruwar lamarin a kasa;

Wannan Kuma wani bidiyo ne da yayi ikirarin cewa Falasdinawan sun kammala sallar Tarawih sun koma gida dan hutawa, sun koma Masallacin al’aqsa dan yin sallar Tahajjud amma jami’an tsaron Yahudawan Isra’ila suka hanasu.

 

Karanta wannan  Yanzunnan: Kalli Sabon Bidiyon da wanda suka yi garkuwa da fasinjoji jirgin kasan Kaduna suka kara saki

Hakanan a wani labarin me kama da wannan, An samu rahoton cewa, kasar ta Isra’ila ta dawo da jefa bamabamai a gidajen Falasdinawan a daren jiya, Alhamis.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.