Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya sha jifa ta tumatur a hannun magoya bayansa a wani bidiyo da ya bayyana.
An jefi Macron da tumatur ne bayan da ya je yiwa mutane godiya kan sake zabensa ds aka yi a matsayin shugaban kasar Faransa a karo na 2.
Macron ne ya lashe sama da kaso 70 cikin 100 na kuri’ar da aka kada.
A shekarun baya ma dai an mari Shugaba Macron a wani taro da ya halarta.