Bidiyon gwanin ban tausai ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka ga ‘yan Bindiga sun budewa maau rijistar katin zabe wuta a jihar Imo.
An ji muryar daya daga cikin ‘yan Bindigar na cewa wannan gargadine suna nemawa mutanen jihar ‘yancine yayin da su kuma suke zabe.
Lamarin ya farune a karamar hukumar Ihitte Uboma dake jihar kuma tuni hukumar zabe me zaman kanta INEC ta dakatar da rijitar a wannan karamar hukuma.
Kakakin INEC din, Festus Okoye ya bayyana cewa hakan ya zama dole saboda ‘yan Bindigar sun kashe jami’in hukumar
Kalli bidiyin anan