Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga kasar Spain.
Shugaba Buhari ya kwashe kwanaki 3 a kasar Spain inda yayi ziyarar aiki.
President Muhammadu Buhari returned to the country on Friday after a three-day visit to Spain. pic.twitter.com/9OLiP0iJei
— Channels Television (@channelstv) June 3, 2022