Rahotanni dake Fitowa daga babban Birnin tarayya, Abuja na bayyana cewa wani jirgin yakin Sojoji yayi Hadari.
Ministan harkokin Sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace jirgin na kan hanyar zuwa Minnane.
Yace zuwa yanzu dai babu cikakken bayani kan hadarin. Amma wasu rahotanni na bayyana cewa duka Mutanen dake cikin jirgin sun mutu.
#Video: An airplane crashed into a nearby bush in Abuja moments ago. No survivors
credit: @imoleayomichael
Updates later… pic.twitter.com/kboq3SIHHQ— TVC News (@tvcnewsng) February 21, 2021
“A military aircraft King Air 350 has just crashed short of our Abuja runway after reporting engine failure enroute Minna. It appears to be fatal.
“We should remain calm & wait for the outcome of investigation by the military, while we pray for the departed soul/souls if any.”