fbpx
Friday, February 26
Shadow

Bidiyo Da Duminsa:Sojojin Najeriya sun kwace gonar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau

Sojojin Najeriya sun kwace wata katafariyar gona da ake kyautata zaton ta shugaban Boko Haram ce, Watau Abubakar Shekau.

 

Sojojin sun kwace gonarne ranar Juma’ar da ta gabata bayan da suka dakile wani harin da kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram ta kai musu a Dikwa.

 

A Bidiyon da PRNigeria ta samo an ga yanda sojojin suka gayyaci jama’ar gari suka kwashi abinda zasu iya kwasa daga gonar kamin daga baya suna lalatata.

 

 

Nigerian soldiers have overrun a farm allegedly owned by Boko Haram leader, Abubakar Shekau, in the Sambisa forest, just as the military troops successfully repelled ISWAP terrorists who attacked Dikwa town on Friday evening.

In a video obtained by PRNigeria, the troops stormed the farm in the Sambisa axis and invited some locals to help themselves with edibles before destroying the farm.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *