fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Bidiyo da Hotuna: Ibrahimovic da Lukaku sun kusa naushin junan su yayin da Inter Milan ta doke AC Milan daci 2-1 a gasar Coppa Italia

Tauraron dan wasan AC Milan Ibrahomovic da da gwarzon Inter Milan  Lukaku sun kusa naushin junan su a lokacin hutun rabin lokaci wanda hakan yasa gabadayan su suka samu yalan kati a wasan.

Yan wasan, wanda suka tana kasancewa abokan aiki a Manchester United sun yi musayar kalamai zagi a tsakanin su inda har abokan aikin Lukaku suka dan shawon kan shi a lokacin daya kaiwa Zlatan hari, kuma kyamara ta dauko yan wasan inda suka karawa junan su kai.

A karshe dai Ibrahimovic wanda ya fara cin kwallo a wasan ya samu jan kati yayin shi kuma Lukaku ya ramawa Inter da bugun daga kai sai gola, kafin Eriksen ya kara ciwa Inter kwallon data sa ta lallasa abokan takarar nata daci 2-1.

 

 

 

Ibrahimovic and Lukaku clash in Milan derby

AC Milan’s Ibrahimovic and Inter’s Lukaku were both booked following a spat at the end of the first half, which continued into the tunnel during the interval.

The pair could be seen – and heard on television due to the San Siro being empty – exchanging insults as Lukaku had to be restrained by his team-mates as he attempted to confront the Swedish forward.

Ibrahimovic, who had given Milan a first-half lead, was sent off after picking up a second yellow card after the break, while Lukaku levelled with a penalty before Christian Eriksen struck a stoppage-time winner for Inter to send them through with a 2-1 win.

Ibrahimovic and Lukaku spent the 2017-18 season as team-mates at Old Trafford, with the Belgian having previously said he was able to learn from his fellow striker during that period.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *