fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Bidiyo da Hotuna: Kalli yanda masu Zanga-Zangar Sokoto suka fasa coci-coci da shaguna

Masu Zanga-Zangar kama wanda suka kashe Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto sun fasa coci-coci da kuma shaguna.

 

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa an kona cocin ECWA data Catholic dake garin sannan an fasa shaguna an dauki kaya.

 

 

 

 

Karanta wannan  Jamus na son a binciki China kan ɗaure Musulmin Uighur

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.