fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Bidiyo da Hotuna: Wasu matasa masu saka Pampers sun bayyana a Najeriya

Wannan wani bidiyo ne dake daukar hankula a shafukan sada zumunta inda aka ga wasu matasa dake sanye da Pampers kawai a jikinsu sun fito bainar jama’a.

 

Lamarin ya farune a Birnin Ikko dake jihar Legas.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published.