fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Bidiyo da hotuna: Yanda Gwamnan Borno ya iske wata inyamura tana jiran Zuwan Dalibai a ziyarar da ya kai da sassafe makarantar da take, ya kara mata mukami sannan ya bata kyautar Dubu 100

Gwamna Zulum Ya Karawa Malamar Makarantar Da Ya Tarar A Makaranta Tana Jiran Dalibai Mukami Zuwa Mataimkiyar Shugaban Makaranta, Bayan Ya Yi Sammako Ya Kawo Ziyarar Makarantar Da Take Koyarwa

Matar mai suna Obiageli Mazi, da farko Gwamnan ya ba ta kyautar naira dubu dari.

Kalli bidiyon yanda lamarin ya faru a kasa:


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.