fbpx
Thursday, June 8
Shadow

Bidiyo da hotunan yanda Sojojin kasar Isra’ila suka Afkawa masallata a Masjidil Al’Aqsa suka bude musu wuta duk da Azumin watan Ramadana

Sojojin kasar Isra’ila sun afkawa masallata a masallacin Al’Aqsa yayin da suka ibada inda suka rika harbinsu da hayaki me sa hawaye da duka da kulki.

 

‘Yan Jarida ma basu tsira ba inda aka ga yanda sojojin ke dukansu da harbinsu.

 

Akalla mutane sama da 90 ne suka jikkata a lamarin inda kuma kuma sojojin kasar Isra’ilan suka kama wasu da dama.

 

Saidai zuwa yanzu rahotanni sun nuna cewa kura ta fara lafawa dan har an fara share masallacin dan yin sallar Juma’a.

 

 

Karanta wannan  Dalibai a kasar China na biyan Naira Dubu 43,000 a kowanne awa dan a koyar dasu yanda ake murmushi

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *