fbpx
Friday, October 23
Shadow

Bidiyo daga zaben Edo: PDP ta kama hanyar Nasara, Masoyanta nata shewa

A wasu mazabun Esan-East da West PDP ta lashe zaben gwamna da ake inda tuni wasu magoya bayan jam’iyyar suka kaure da shewa.

 

The Cable ta ruwaito Bidiyon kamar haka:

 

Hakanan daga karamar hukumar Ikopba/Okha suma magoya bayan PDP sun buge sa murna ganin yanda jam’iyyar tasu ta samu Nasara kamar yanda Dailytrust ta ruwaito.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *