fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bidiyo daga Zaben Edo:Yanda Adams Oshiomhole yayi Alamar Kuross kamin ya saka kuri’arsa

Tsohon gwamnan Edo kuma shugaban jam’iyyar APC,  Adams Oshiomhole kenan a wadanan hotunan inda aka nunashi a rumfar zabensa inda yaje jefa kuria.

 

Sai da yayi alamar Kuros kamin ya jefa kuri’ar tasa wanda hakan ya dauki hankula sosai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rikicin PDP na gida tsakanin Atiku da Gwamna Wike

Leave a Reply

Your email address will not be published.