Taurron mawakin Hausa, DJ Abba kenan a wadannan hotunan yayin da ya je wasan Sallah a Yola jihar Adamawa.
Dubban Masoyansa ne suka taru inda suka kalli wasan da yayi. Ya saka hoton bidiyon yanda lamarin ya faru a shafinshi na sada zumunta.