fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bidiyo: Fulham ta ci kwallon ban mamaki yayin da ta dawo gasar Premier League

Kungiyar kwallon kafa ta Fulham ta dawo gasar Premier League bayan doke Brentford da ci 2-1 a wasan da suka buga yau.

 

Joe Bryan ne ya ciwa Fulham kwallo ta 2 wadda ta matukar dauki hankula sosai. Sauran kungiyoyin da suka dawo gasar sune Leeds da West Bromwich Albion.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.