fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyo: Gobara Ta kama A kasuwar Ajmam A kasar Dubai

Kasa da Awowi 24 bayan fashewar wani Abu a kasar Lebanon wanda ya haifar da asarar rayuka da dokiyoyi.

An sake samun wata Annobar, Inda rahotanni suka bayyana cewa, An samu bullar wata gobara wadda ta mamaye kasuwar kayan masarufi da ke sabon yankin masana’antu a Ajmam dake daular Larabawa.

Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta tashi ne da misalin karfe 6:30.

Sai dai babu wani rahoto da ya bayyana jikkatar wasu ko kuma rasa rai a yayin gobarar kamar yadda jaridar Gulf ta rawaito.

 

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Egypt

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.