Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta yiwa tsohonnan da ya ce yana sonta kyautar Naira Dubu 200.
Malam Charki ke ya bayyana a Bidiyon inda aka ji yana mika sakon Gabon wajan wannan Tsoho. Tsohon yayi godiya sosai ga Hadiza inda kuma ya mata fatan Alheri.
A baya dai Tsohon ya bayyana cewa yana son Hadiza Gabon inda har aka rika tsokanarsa da cewa ba zai samu ba amma ya rika fadin abin Rabone.