Wata matashiya bayerabiya, me suna Keffe Arinola ta bayyana cewa, idan ba’a hukunta wanda suka kashe Deborah datawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto ba zata fita daga musulunci.
Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace kisan da akawa Deborah ya sabawa koyarwar addini.
Dan sauraren bidiyontq, sai a danna nan