fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Bidiyo: Idan fa muka fara namu ba zaku ji da dadi ba>>Fulani suka gargadi Inyamurai dake kai Musu hari a jihar Ebonyi

Wannan Bidiyon ya watsu a shafukan sada zumunta inda aka ga wasu fulani na gargadin Inyamurai dake kai musu hari a jihar Ebonyi.

 

Wani Bafulatani, me suna Muhammadu Bello kenan a bidiyon yake cewa a daina kai Musu hari ko kuma su dauki fansa.

 

Yace Fitina a kwance take babu me son taso ta.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *