Wata bayerabiya Musulma ta caccaki yarbawa ‘yan uwanta dake Allah wadai da kisan Debora da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci aka kasheta a Sokoto.
Matar tace ranta fansa ne ga Annabi Muhammad(SAW) inda kuma tace duk wanda bai ji dadi hakan ba ya fita daga Musulunci tunda ba tursasa masa aka yi ba.
Kalli bidiyonta anan