Dan kasar Jordan, Muhammad Nouh Al Ananzah ya lashe gasar karatun Qur’ani da aka yi wanda hakan yasa ya zama matashi me mafi karancin shekaru da ya lashe gasar.
Jordanian teen Mohammad Nouh Al Ananzah became the youngest ever winner of a Quran memorization competition pic.twitter.com/chkKmbOHIs
— Reuters (@Reuters) July 13, 2022