fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda Kyamarar CCTV ta fallasa yanda Wasu Barayi suka shiga sata wani gida

Kyamarar CCTV wadda ake sakawa dan daukar hotunan Bidiyo saboda matakan tsaro ta dauki yanda wasu barayi suka shiga wani goda Sata.

 

Wannan hoton bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda wasu ke cewa a Arewane, Adamawa, wasu kuma na cewa a Abujane.

 

An ga yanda barayin su 7 suka shiga gidan ta hanyar haura katanga, da makamai a hanayensu.

Bayan shigarsu gidan sun rika bi dakuna suna kokarin shiga.

 

Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda ake ganin ta haka za’a iya nasarar kamo su.

Leave a Reply

Your email address will not be published.