fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda Oshiomhole da shugaban fadar shugaba Buhari ke kuskus din a kama wasu a fadar shugaban kasar

A jiyane dai cece-kuce ya barke tsakanin ‘yan Najeriya bayan bayyanawar wani bidiyo na sirri da aka dauka a boye a fadar shugaban kasa.

 

Bidiyon ya nuna yanda tsohon shugban jam’iyyar APC,  Adams Oshiomhole da Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa,  Ibrahim Gambari suke tattauna kamen da zaa wa wasu.

PDP ta yi zargin cewa Membobin jam’iyyar Adawane za’a kama saidai fadar shugaban kasa tace masu tada zaune tsaye ne suka fitar da Bidiyon.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kuma Dai: An sake maye Sabon akanta janar din da aka dora saboda EFCC na bincikensa kuna yawa gwamnati tonon silili

Leave a Reply

Your email address will not be published.