fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda Sanata Dino Melaye kewa Oshiomhole gwalo da habaicin( Allah kara) bayan da APC ta yi tutsu dashi

A jiyane dai ta bayyana a fili cewa APC ta rufe shafin tsohon shugaban ta, Adams Oshiomhole bayan da aka yi taron koli na jam’iyyar a fadar shugaban kasa dake tabbatar da Victor Giadom a matsayin shugaban riko na jam’iyyar.

 

Mutane da dama sun bayyana ra’ayoyinsu akan wannan lamari. Daya daga cikin wanda suka bayyana ra’ayoyinsu shine Sanata Dino Melaye.

Yayi Bidiyo inda yake wa Adams Oshiomhole kwalo da habaicin(Allah kara).

 

Kalli bidiyon a kasa:

Dino Melaye da na daga cikin wanda ke bayyana ra’ayoyinsu akan abubuwa da dama dake faruwa a kasarnan daga lokaci zuwa lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.