fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Bidiyo: Kareem Benzema ya taya Musulmi barka da Sallah

Tauraron dan kwallon kafar kasar Faransa me bugawa kungiyar Real Madrid wasa,Kareem Benzema kenan a wannan hoton bidiyon yake taya musulmai murnar Sallah.

Benzema ya saka sakon taya murnar Sallah ne a shafinshi na sada zumunta inda da dama suka amsa da kuma mayarmai da sakon.

Benzema dai na daya daga cikin taurarin kwallon kafa Musulmai dake jan zarensu a kasar Sifaniya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan wasan Manchester sun bukaci a sayar da Ronaldo kuma har yanzu baya jituwa da sabon kocin kungiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published.