fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyo: Ku diba a hankali kar a yi fada>>Soja yake gayawa matasa masu wawason tallafin Coronavirus/COVID-19

Bidiyon wani soja ya bayyana yana gayawa matasa su dibi kayan Abincin Tallafin Coronavirus/COVID-19 a hankali banda lalata kaya banda fada.

 

A jihohi da dama dai an ga yanda mutane ke wawason Abincin Coronavirus/COVID-19 bayan fasa rumbunan Ajiyarsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.