fbpx
Saturday, November 28
Shadow

Bidiyo: Mutanen jihar Cross-River da Kwara sun gano inda ake ajiye da abincin Coronavirus/COVID-19 sun daka masa wawa

Suma mutanen jihohin Cross-River da Kwara suma sun gano inda aka ajiye kayan abinci na tallafin Coronavirus/COVID-19 da ba’a raba ba kuma suma sun daka musu wawa.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay youLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *