Wannan wani tsoho ne da ya bayyana cewa shi dai yasan cewa, wuta zai shiga saboda baya aiki irin na ‘yan Aljannah.
Duk da yake cewa da barkwanci ya fadi maganar amma da yawa sun yi mamakin hakan.
Kalli bidiyon a nan