fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Bidiyo: Real Madrid tawa Eibar 3-1: Kwallon da Hazard ya baiwa Ramos yaci ta dauki hankula

A wasan da suka buga yau da Eibar, Real Madrid ta ci kwallaye 3-1. Hakan ya bata nasarar samun maki 3 wanda a yanzu tana da maki 59 a matsayin ta 2 a teburin La liga inda Barcelona ke gabanta da maki 2.

 

Kroos ne ya fara cin kwallo ta farko wanda daga baya kuma Ranos ya ci ta biyu wadda Hazard duk da zai iya cinta amma ya baiwa Ramos din ya ci. Marcelo ne ya ci kwallo ta 3 wadda bayan ya ci, ya durkusar da gwiwarsa kasa, alamar nuna rashin jin dadin kisan bakar fata.

Kalli nidiyon kwallon da Hazard ya baiwa Ramos wadda ake ta maganar ta inda da yawa suka yi amannar Hazard bashi da son kai:

Itama dai kwallon Marcelo ta dauki hankali saboda yanda ya cita cikin kayatarwa.

Bayan cin kwallon ne ya durkusa kasa:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.