fbpx
Monday, August 8
Shadow

Bidiyo: Sabon Sarkin Kano ya je gaishe da mahaifiyarsa

Sabon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero kenan a wannan hoton bidiyon inda ya fita ran gadi, ya je ya gaishe da mahaifiyarsa, me babban Daki.

 

Dubban jama’ar Kanone suka fito inda suka nuna masa Soyayya.

 

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=3595341807204666&id=100001866452939

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ka gaggauta ajiye mukamin shugaban kungiyar kamfe ta Tinubu da APC ta baka, shugaban kirista ya fadawa gwamna La Long

Leave a Reply

Your email address will not be published.