fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bidiyo: Saurayi na yace min ni ya fi so>>Fati Washa

Tauraruwar fina-finan Hausa,Fati Washa ta bayyana cewa, Saurayinta ya bayyana mata cewa itace ya fi so.

 

Fati ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta bayan saka wani Bidiyo inda ta bayyanawa masoyanta kwalliyar juma’arta sannan kuma ta musu barka da Juma’a.

 

https://www.instagram.com/p/CI8lSxoAKKI/?igshid=uqceevxucl1o

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.