Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana shugaban kasa, Muhammadu Buhari a matsayin mutum na musamman wanda bashi da damuwa.
Yace shugaban kasar waliyyi ne kuma yana da kyakykyawar zuciya.
Yahaya Bello ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya bayyana a shafukan sada zumunta inda aka ji yana cewa zuciyar shugaban kasar Farace tas.
Me: Nothing that comes out of Nigeria can surprise me today
Nigeria: pic.twitter.com/6uzCABFDIC
— tyro (@DoubleEph) November 19, 2020