fbpx
Monday, August 15
Shadow

Kalli bideyon zanga zangar matasan APC a Abuja sun nemi Tinubu ya gaggauta maye gurbin Shettima da Kirista

Matasan jam’iyyar APC sun gudanar da zamga zanga a sakateriyarta dake babban birnin tarayya kan kaddamar da Shettima da Tinubu yayi.

Inda suka bayyana cewa bas goyon bayan hakan ya zabi Kirista dan Arewa a madadin Musulmin daya zaba saboda shine adalci.

https://twitter.com/MobilePunch/status/1549748428615421952?t=Q00HHzGnHpO4-eTXnZYEQQ&s=19

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.