Wannan budurwar ta dauki hankula bayan da ta ce maza masu tuka motar Toyota basa mata magana.
Tace namijin da zai sai mata motar Rolls Royce take nema kamin ta yi aure, saidai wannan magana tata ta jawo mata raddi sosai.