fbpx
Saturday, June 10
Shadow

BIDIYO: Wasan barkwanci tsakanin Kanawa da ‘Yan Kaduna yana daukan hankula a kafafen sada zumunta

Tun bayan kalaman gwamnan kaduna Malam Nasiru El Rufa’I cewa jihar Kaduna bazata bar ‘yan jihar kano su shiga jihar taba, ya sanya cece kuce a kafafan sada zumunta inda mabiya shafukan keta bayyana ma banbantan ra’ayi a game da furucin gwamnan.

 

Wani Abu mai kama da wasan barkwanci inda aka bayyana wata a faifan wani bidiyo tana nuna alamar kuka inda take cewa “Ta shirya zuwa jihar kano domin zuwa Shofirait dan daukan hoto amma an hana su zuwa.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce a tsakanin kanawa da ‘yan kaduna.

Daman akwai wasan barkawanci a tsakanin Kanawa da Zazzaga.

Karanta wannan  Kalli Kwalliyar Juma'at ta Fati Washa

Fatan mu dai  Allah ya Kara hada kan mutanan Arewa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *