Wata mata ‘yar Najeriya, Mai suna Fatima A. Mohammed, ta yi bikin cika shekaru 14 da yin aure ba tare da kishiya ba.
A cikin wani faifan bidiyo da aka watsa a dandalin sada zumunta, Fatima ta ce yau Ina murnar cika shekaru 14 da aure ba tare da kishiya ba.
Tayi rawa sosai a cikin bidiyo. Danna link dake kasa domin kallon bidiyon da tayi…
https://www.instagram.com/p/Ca9R5cfAweM/?utm_source=ig_embed&utm_campaign=embed_video_watch_again