Wednesday, June 3
Shadow

BIDIYO: Wata Miyar sai a Makota kalli yadda Jami’an tsaro suka tare Motoci akan titi dan baiwa A gwagi damar tsallaka titi

Wani hoton bidiyo da ya dauki hankula na yadda wasu Jami’an tsaro suka tsaida motoci dake wucewa akan titi domin baiwa wasu a gwagi damar tsallaka titi ya dauki Hankula.

 

Jaridar The Sun ce ta wallafa Bidiyan ta cikin shafin ta dake kafar sada zumunci.

A gwagin sun fito ne inda suka nufi kan titi yayin da motar Jami’an tsaro suke biye da su , a gefe guda wasu motoci da ke wucewa duka sai suka dakata akan titi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *