Wata mata ta dauki hankula a shafukan sada zumunta a yau, Asabar bayan da bidiyo ya bayyana ana lalata da ita a wajan aikinta.
Matar dai ma’aikaciyar gidan yari ce a kasar Ingila.
Matar an ganta a wani bidiyo da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta daya daga cikin masu laifi da ake tsare dasu yana lalata da ita turmi da tabarya.
Wani abin karin mamaki shine ita dai wannan mata tana da miji hadda yara 2.
Matar dai ‘yar asalin kasar Brazil ce kuma tuni aka kamata aka fara bincike akanta