fbpx
Friday, February 26
Shadow

Bidiyo “Ya kamata ace naci kwallo a wasan”>>Aubameyang ya bayar da hakuri bisa kuskuren sa a wasan suda Benefica

Pierre Emerick Aubameyang ya rasa babbar damar cin kwallo wadda tazo mai a saukake a wasan suda Benefica jiya a gasar Europa League.

Yayin da tauraron dan wasan ya bayar da hakuri bisa kuskuren nashi bayan an tashi wasan, inda yeke cewa ya kamata ace yaci kwallo amma babu damuwa akwai sauran wasa guda.

Bukayo Saka ne ya taimakawa Arsenal da kwallo  guda a wasan bayan Pizza ya ciwa Benefica bugun daga kai sai mai tsaron raga, inda suka tashi wasan daci 1-1.

Aubameyang appologises after Benefica reault.

Pierre-Emerick Aubameyang missed one of the easiest chances he’ll ever find in Thursday’s 1-1 Europa League draw against Benfica, side-footing a first-half shot wide of an open net from just outside the six-yard box.

Aubameyang apologised for his wastefulness on social media following the match, as he says “We deserved better and i should Score couple goals today but still one Game to Go we keep going.”

Ita was Bukayo Saka that help Arsenal with one goal in the game after Pizzi score penalty for Benefica.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *