fbpx
Monday, June 27
Shadow

Bidiyo; Ya kamata mahukuntan Najeriya su fahimci cewa, indai za’a taba Janibin Manzon Allah, Annabi Muhammad(SAW) to matasa basu jiran ace musu ku yi ko kar ku yi

Malam ya bayyana cewa mahukuntan ya kamata su dauki mataki akan irin wannan lamari dan muddin aka taba janibin Annabi Muhammad(SAW) to lallai ba za’a jira fatawa ko wa’azi ba.

 

Dan sauraren wanna karatu na malam, danna nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Babban dalilin dayasa Najeriya ke cigaba da kasancewa kasa mafi talauci a fadin duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published.