fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bidiyo: Ya salam !! kalli yadda dan-danzon jama’a ke karban tallafi

Kalli bidiyon yadda ake raba tallafi ga talakawan Najeriya

Al’ummomi daban daban ne keta kiraye-kirayan gwamnati da ta tallafa domin halin matsi da mutane ke fuskanta musamman ma a lokacin annobar cutar corona da ta addabi duniya.

Nan ma wasu dan-dazon mutanene ke karbar tallafi,

Bidiyon wanda Dino Melaye ya sanya shi a shafinsa na sada zumunci, Inda yace “ya kamata gwamnatin tarayya tai wani abu a cewar sa yan Najeriya na fama da matsi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.