Lamarin dai ya faru a kasar California dake kasar Amurka inda wasu sabbin ma’aurata aka nuna su a wani hoton bidiyo a dai dai lokacin da suke daukan hotunan bikin auransu kan wasu duwatsu dake dab da teku.
A dai dai lokacin da suke daukan hotunan nasu ne, sai wata igiyar ruwa mai karfi tai ciki dasu, har cikin ruwa, yayin da sukai ta faman linkaya don tsira da ransu.
Sai dai daga bisani anyi nasarar ceto su daga mummunan yana yin da suka tsinci kansu a ciki.
See the terrifying moment a newlywed couple were swept away into the sea by a huge wave while they were posing for their wedding photos.
The incident occurred at Treasure Beach Island in California.
🎥: TMX pic.twitter.com/qZTYaIpz1g
— Laila Ijeoma | Lailasnews.com (@LailaIjeoma) July 2, 2020
— Laila Ijeoma | Lailasnews.com (@LailaIjeoma) July 2, 2020
Lamarin dai ya dauki hankula matuka.