A cigaba da zanga zanga da ke gudana a kasar Amurka bisa kisan wani bakabar fata George Floyd da jami’an ‘yansanda sukai, wanda hakan ya janyo da zanga zanga a kasar.
A wani bidiyo da shafin sky News ya wallafa inda aka dauki bidiyon wasu masu zanga zanga a yayin da wani ke bi layi layi inda wasu Jami’an tsaro ke tsaye yana rubuta kalmar “PIG” wacce ke nufin Alade.
A protester writes the word 'pig' under each police officer in a line as a group chants to protest the death of George Floyd.
Get the latest on the protests: https://t.co/QrlgwEBFYb pic.twitter.com/0loft2ppTg
— SkyNews (@SkyNews) June 1, 2020
Kasar Amurka dai ta rikice inda ake ta samun zanga-zanga kan kisan wani bakar fata, George Floyd da ‘yansansan Minnesota suka yi.