fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bidiyo: Yan kabilar Igbo ba su da hadin kai kuma sune matsalolin kansu – Apostle Suleman

Wani limamin coci, Fasto Johnson Suleman ya yi magana game da rashin hadin kan ‘yan kabilar Igbo.

A cewarsa, Igbo ba sa goyon bayan nasu, kuma sunyi watsi da junansu a fili.

Da yake tsokaci kan fafutukar kafa kasar Biafra, Suleman ya ce ko da an kafa kasar to dan kabilar Ibo ne zai ruguza ta saboda ba sa goyon bayan kansu.

Ya kuma yi tsokaci kan dan kabilar Igbo Evan Enwerem da ya taba zama shugaban majalisar dattawan wanda ya ce wani dan kabilar Igbo Chuba Okadigbo ne ya tsige shi.

Danna kasa domin kallon bidiyon….

https://www.instagram.com/tv/CcgRCE0gj2G/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.