fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Bidiyo: Yanda aka wa Fasto Tsirara bayan kamashi da yiwa ‘ya’yansa mata Fyade

‘Yan bijilante sun yiwa wani Fasto da suka kama yana lalata da ‘ya’yansa mata tsirata kuma aka zaneshi a gaban dansa da matarsa.

 

Lamarin ya farune a karamar hukumar Etche dake jihar Rivers, Kamar yanda Punchng ta ruwaito. Muna tuni faston ya amince da laifin da ya aikata.

 

Dan faston ne da kansa ya kai kararsa bayan da mahaifiyarsu ta rika rufawa mijin nata Asiri. Faston fai ya bayyana cewa aikin shedanne. Yace mahaifiyarsa tace kada ya auri matarsa amma yayi kunnen kashi ya aureta.

 

Yace shine ta tsine masa wannan abun ya sameshi. Ya bayyana sunan cocinsa da Chuwuta. Kakakin ‘Yansandan jihar,  Nnamdi Omoni ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace bai kamata abinda ‘yan Bijilante din suka yi ba kuma za’a kama dukansu dan hukunci.

Karanta wannan  Ji bayani dalla-dalla yanda 'yan Bindiga suka kaiwa tawagar motocin shugaba Buhari hari


A spokesman for the state police command, Nnamdi Omoni, confirmed the incident, but expressed anger at the way the vigilantes treated the matter.

 

He said, “All those involved in the matter, including the vigilantes, will be arrested for taking the law into their hands.

“They compounded the situation by not reporting to the police. The Divisional Police Officer in charge of that area has been mandated to bring all those behind it to justice.”     ,,

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.