fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Bidiyo: Yanda Amarya ta Tubure tace ta fasa auren bayan gano angonta yayi lalata da kawarta a Abuja

Wata Amarya ta shiga halin bacin rai matuka bayan da ta gano cewa Angon ta yayi latata da daya daga cikin kawayenta wadda kuma tana cikin manyan kawayemta na wajan Bikin.

 

Bidiyon lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga Amaryar, Angon ta da sauran ‘yan Biki na ta rokonta ta hakura anna fur ta ki yadda.

Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya farune a Garki dake Abuja ranar Asabar, 3 ga watan October.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.