Daliban da gwamnatin jihar Zamfara ta dauki nauyinsu zuwa karatu kasar Cyprus sun koka da cewa yanzu a wajw suke kwana.
Sun ce makarantar ce ta koresu saboda ba’a biya kudin makarantar da take bi ba, wata murya dake magana akan lamarin tace da suna kwana a Masallaci amma yanzu an kulle masallacin an koresu sun koma kwana a waje.
Dan haka suka nemi daukin gwamnatin jihar dan fita daga wannan kangi.
This is the terrible situation that Zamfara students in Cyprus are in, they’ve being abandoned by the state government to the point that they no longer have what to eat or where to sleep, even the mosque they were sleeping in has been closed
Kindly help in spreading this please pic.twitter.com/FLWs5hM1KW
— Sarki. (@Waspapping_) June 29, 2022