fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Bidiyo: Yanda Jirgin kasa dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja ya tsaya a tsakiyar daji

Wani Bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumunta da ya dauki hankula inda aka ga jirgin kasarnan dake jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna ya tsaya a tsakiyar daji.

 

An ji wata Murya na fadin bamu san dalili ba gamu jirgi ya tsaya a tsakiyar daji kuma bamu san a inda muke ba.

 

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.