fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyo: Yanda ‘yan kasar Ghana suka yi rige-rigen ficewa daga motar Bass bayan dan China ya shiga

Wannan wani bidiyo ne daya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ga wasu ‘yan kasar Ghana suna gujewa wata motar Bass da dan kasar China ke ciki.

 

Ana jin wata murya a cikin bas din na kiran Coronavirus/COVID-19 virus.

 

Cutar Coronavirus/COVID-19 dai wadda ta addabi Duniya a yanzu ta samo asaline daga garin Wuhan na kasar China.

 

Har yanzu cutar bata da magani

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.