fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Bidiyo: Yanda Yarbawa sukawa Shugaban ‘yansanda Iho a Legas

Shugaban ‘yansandan Najeriya, IGP Usman Alkali Baba ya je ziyarar aiki jihar Legas.

 

Sanadiyyar zuwan nashi, an tare hanya inda mutane suka kasa wucewa, a daidai tagwaye hanya ta Oshodi Anthony, kamar yanda FIJ ta ruwaito.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Olumuyiwa Adejobi ya bayyanawa manema labarai cewa nan gaba kadan shugaban ‘yansandan zai yi jawabi.

 

Saidai jama’a basu ji dadin hanasu tafiyar da harkokinsu da aka yi ba, inda suka rika zaginshi da cewa, Barawo, sannan kuma suka rika masa mugayen addu’o’i.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.